Kristi ya sha wahala sau ɗaya don zunubai, mai adalci don marasa adalci don ya jagoranci mutane zuwa ga Allah (1Bi 3:18).